Saturday, June 27
Shadow

Farashin Man Fetur ka iya kai Naira Dubu 1 kowacw lita

Rahotanni sun bayyana cewa, Farashin man fetur ka iya kai Naira 1000 kowace lita.

Hakan na zuwane bayan da farashin danyen man fetur ya tashi a kasuwar Duniya.

‘yan kasuwar man sun shaidawa majiyar Hutudole cewa, farashin ka iya tashi nan da kwanaki masu zuwa. A ranar Alhamis ne dai farashin na danyen man fetur ya tashi zuwa dala $70 akan kowace ganga a kasuwar Duniya.

Dangote na sayar da man fetur dinsa akan farashin 739 zuwa 839 akan kowace lita a yanzu.

Karanta Wannan  An yiwa wayoyin Dangote da abokinsa Otedola kutse inda aka ce sai sun biya kudi za'a mayar musu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *