Friday, August 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Shima Gfresh Al-amin ya yi sanadiyyar musuluntar wata Kirista

Tauraron fina-finan Hausa, Gfresh Al-amin ya yi sanadiyyar musuluntar wata Kirista wadda yace cikin mutanensa ne wadda ya dade yana janta a jiki.

An ganta tana karbar Kalmar Shahada a Masallaci.

Gfresh ya kuma ce za’a daura mata aure ta samu miji.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda dansandan Najeriya ya dirkawa jami'in kula da hanya Roaf Safety Harsashi saboda rikicin lambar mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *