Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Cristiano Ronaldo yana shiga cikin daki me sanyi sosai dan yin Atisaye

An ga Cristiano Ronaldo na shiga daki me sanyi sosai dan yin Atisaye.

Shiga cikin sanyi ko kankara na daga cikin Atisayen da ‘yan kwallo kan yi wanda ke daurewa masu kallonsu kai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: 'Yar kasuwa 'yar Najeriya data je siyayya kasar China ta yanke jiki ta rigamu gidan gaskiya daga zaune

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *