Monday, April 14
Shadow

Kalli Bidiyon yanda matasa suka tsinci Container cike da kaji da igiyar ruwa ta jawo gabar Teku

Wasu matasa a kasar Jamaica dake Nunkaya a gabar Teku sun yi tsintuwar wata Container cike da kaji.

Igiyar ruwa ce dai ta kai Container wanda manyan jiragen ruwa ke dakonsu zuwa gabar da matasan suke.

Suna budewa ciki kuwa sai suka tsinci kaji a jiki daskare da kankara.

Me zaku ce?

Karanta Wannan  Karanta Jadawalin Jihohin da suka fi yawan jami'o'i a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *