Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda matashi ya fito yana zanga-zanga shi kadai yana kiran kasar Amurka ta kawo dauki Najeriya inda yace shuwagabanni sun gaza

Wani matashi kenan da ya fito a Abuja yana zanga-zanga shi kadai yana cewa, Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya kawo dauki Najeriya.

An ga matashin a Bidiyo yana daga kwali yana durkusawa kasa yana kiran sunan Trump.

https://www.tiktok.com/@gabriel__timothy/video/7574103452331134216?_t=ZS-91XAQO7iV8K&_r=1
Karanta Wannan  Abinda Gwamnatin Kano ta yi, Adalci ne kan rashin adalcin da aka min a baya>>Sarki Muhammad Sanusi II ya gayawa jami'an tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *