Saturday, April 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda maza da mata suka hada sahu kafada da kafada a kasar Egypt sannan ana tsaka da sallah suna ta dariya da wasa

Bidiyon mutanen kasar Egypt suna sallah ya karade kafafen sada zumunta.

An gansu suna sallah suna dariya.

Sannan an gansu sun hada sahu maza da mata kafada da Kafada.

Lamarin yasa ana ta maganar cewa ya kamata a yi juyin juya hali na Musulunci a kasar Egypt.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Duk wani dan Dariqa Shehu Tijjani ya bashi Aljannah, Abinda ya rage mai shine yayi aikin da shima zai ceci wasu>>Inji Wannan malamin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *