Shahararren me shirya fina-finan Hausa, Abdul Amart Mai Kwashewa ya baiwa Abokin aikinsa, KB International gudummawar Naira Miliyan 1 cash a wajan bikin KB din.