Thursday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda motar yakin neman zaben APC ta makale a tabo amma mafi yawan mutane suka yi Burus suka ki taimakawa

Wannan Bidiyon yanda Motar yakin neman zaben Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ta makalene a cikin tabo a kasuwa

Amma jama’a suka yi biris suka ki taimakawa a fiddo motar.

https://twitter.com/afrisagacity/status/2120558752109883503?a=ldVmxlwCT_Bj71Yj2AA&s=19
Karanta Wannan  Ana rade-radin an fara zartar da shari'ar Musulunci a jihohin Yarbawa inda har aka yankewa wannan mutumin hannu saboda sata, mutumin yayi karin bayani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *