Wednesday, November 11
Shadow

Kwana daya da Haduwarsa da Atiku>>An Hango Me sayar da Aya a wajan sayar da motocin Alfarma ana gaya masa farashinsu

A jiyane dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar ya gana da wani matashi me sayar da Aya.

An ji Atiku Na tambayar matashin ko yayi karatu? Inda ya amsa cewa yayi.

Sannan Atikun yace masa bai kamata yana wannan sana’ar ta sayar da aya ba lura da karatunsa, shiyasa yake son a zabeshi a matsayin shugaban kasa dan ya samarwa matasa da ayyukan yi.

Bayan ganawar tasu, An ga matashin a jikin wasu motocin Alfarma ana gaya masa farashinsu, saidai yace sun fi karfinsa.

Karanta Wannan  An kàshè mutane 200 a sabon harin da akankai jihar Benue

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *