Friday, August 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Nico Williams ya kaiwa mahaifiyarsa lambar yabo ta World Cup da aka bashi

Dan wasan Spain, Nico Williams kenan a wannan Bidiyon yayin da ya mikawa mahaifiyarsa Lambar yabo ta World Cup da aka bashi.

An ganshi ya ratsa cikin mutane inda ya tarar da mahaifiyarsa a cikin ‘yan kallo.

Karanta Wannan  Jami'ar MAAUN ta rufe gidajen kwanan ɗalibai mata bisa zargin aikata rashin tarbiyya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *