Tuesday, September 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Rarara Ya shirya Maulidi

Tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya shirya Taron Maulidi inda ya gayyaci sha’irai da yawa zuwa wajan.

An ganshi yana rawa a wajan yana dukan kirji.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna: Bayan Tsige Ganduje, A Yau Litinin Honarabul Ali Bukar Dalori Ya Shiga Ofis A Matsayin Shugaban Jam'iyyar APC Na Kasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *