Sunday, October 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Zan bayar da kyaytar motata in dauki nauyin duk wanda zai aureni

Wata mata me shekaru 40 ta dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan data fito da wani sabon salo na samun Miji.

Matar ta bayyana cewa, duk wanda ya yadda zai aureta zata bashi kyautar motarta sannan zata dauki nauyin bikin

Karanta Wannan  Da Duminsa: Ban yi hira da Freedom Radio ba, Na yi Mubaya'a ga Sarautar Sarkin Wakar da aka baiwa Rarara>>Inji Naziru Sarkin Waka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *