Thursday, September 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda mutane suka rika cewa sai Atiku a wajan Taron jam’iyyar APC a jihar Zamfara

An yi taro dan taya tsohon Gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari murnar bashi shugabancin yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na 2027

A wajan Taron manyan ‘yan siyasar sun rika fadar Najeriya amma wanda suka taru a wajan na cewa sai Tinubu.

Lamarin ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

Karanta Wannan  Za mu kawo ƙarshen Lakurawa cikin ƙanƙanin lokaci- Hedkwatar tsaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *