
Tauraron mawaki, 442 ya nuna bacin randa bayan da wata ta zargi cewa baturiya da yace yana son musuluntar da ita ba gaskiya bane.
442 dai yace wata baturiya da aka gansu tare tace tana son musulunta.
Wata me suna Jaruma ta fito tace watakila neman trending ne 442 yake amma ta bashi shawarar ya kai baturiyar Masallaci a musuluntar da ita
Wannan magana ta batawa 442 rai inda yace da gaske ne maganar musuluntar Baturiyar.