Sunday, August 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Ruwa ya cika titin da ake kan Ginawa na Legas zuwa Kalaba

Wannan Bidiyon ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan ganin ruwan sama ya mamaye titin da ake ginawa na Lagos zuwa Calabar.

Da yawa dai na sukar Gwamnati da cewa titin ba’a yishi da inganci ba tunda gashinan har ruwa yana kwanciya a samansa.

Karanta Wannan  Tauraruwar fina-finan Hausa, Hafsat Idris Barauniya zata sakw aurar da daya daga cikin 'ya'yanta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *