Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: A samu wani ya taimakamin da kudin mota, Saurayi ne ya kirani naje Lagos, da naje sai yace ban masa ba in koma garin mu, gashi banda ko sisi>>Inji Wannan matar

Wannan matar ta dauki hankula a kafafen sada zumunta inda tace Saurayi ya kirata, ta tashi daga Ibadan taje Lagos wajansa.

Tace amma da taje wajansa sai yace bata masa, ta mai tsufa.

Tace ya koreta yace ta koma garinsu, inda tace gashi a yanzu bata da kudin mota.

Karanta Wannan  Abokan Karatun Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II sun shirya masa Walimar zagayowar ranar Haihuwarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *