Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Sahir Abdul ya kaiwa Sarkin Kano tallar garin dan waken da yake sayarwa

Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul ya kaiwa Sarkin Kano Tallar Garin Dan Waken da yake sayarwa inda ya nemi sarkin ya saka masa Albarka.

Saheer ya je kofar shiga fadar sarkin Kano inda ya duka ya gabatar da garin dan waken nasa.

https://www.tiktok.com/@mr_saheeer/video/7533926612916653318?_t=ZS-8yXX8r5Xibp&_r=1
Karanta Wannan  Da Duminsa: An kama karin sojoji 26 bisa zarginsu da hannu a yunkurin yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *