Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Saurayi dan Kaduna ya kai Budurwarsa ‘yar Kano suka ci tsire suka kuma yi sayayya amma ya tsere ya barta

Wannan wata ‘yar Kano ce da saurayinta ya kaita wajan sayayya suka ci tsire kuma suka sayi kaya amma da aka zo biyan kudi sai ya tsere.

Daga baya dai sai wayarta aka kwace a shagon.

Ta bayyana cewa Samarin Kaduna akwai yaudara.

Karanta Wannan  Allah Sarki: Wallahi Aure Nake So Amma Babu Hali Saboda Maraicina" Inji Wannan Baiwar Allah, Ji Labarinta me ban tausai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *