Sunday, April 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Saurayina(Sugar Daddy) Tsoho me furfura ya riga min abinda bai dace ba a motarsa>>Wannan Budurwar ta bayar da labari

Wannan budurwar ta fito ta bayar da labarin yanda wani Tsoho me furfura wanda ta kira da Sugar Daddy ya rika yin abinda bai dace da ita ba a cikin motarsa.

Tace tana wajan kitso ya kirata, sai yace zai je wajan kitson, sai tace masa ta amince da ya je ya biya kudin kitson.

tace ya dauketa a mota suka tafi.

Tace sai ya rika Tqbq mata jiki.

Ga cikakken labarin nata a kasa

Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda mahaifiyar Malam Nasiru Ahmad El-Rufai ke ta tambayar ina yake kamin ta bar Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *