Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Sheikh Salihu Zaria da Shahararren me watsa labarai na Tiktok Sultan suka hadu bayan an sakoshi

Shahararren me watsa labarai na Tiktok, Sultan kenan a wannan Bidiyon inda suka hadu da Malamin Addinin Islama, Sheikh Salihu Zaria.

Malam ya bayyanawa Sultan cewa ya yadda abinda ya sameshi kaddarace.

@ruwanzafee

Alhamdulillah @Sultanjgn @SUS__ride🏎🚙 @Nisah_palace_ supplements

♬ original sound – ⱤɄ₩₳₦ Ⱬ₳₣ɆɆ
Karanta Wannan  Kwanannan cikin gaggawa zaku ga sakamako me kyau>>Sabon Ministan tsaro, Janar Christopher Musa ya bayar da tabbaci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *