Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Shugaba Tinubu yayi subutar baki yace tsohon shugaban APC Dr. Rabiu Ganduje

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi subutar baki inda yace tsohon shugaban jam’iyyar APC, Dr. Rabiu Ganduje.

Shugaban na son yace tsohon shugaban jam’iyyar APC Dr. Abdullahi Umar Ganduje ne a wajan wani taro.

Wasu dai Sun ce kwankwaso ne a ransa shiyasa.

Lamarin ya dauki hankula.

Karanta Wannan  Yanzu-Yanzu: Ganduje ya bayyana ainahin dalilin da yasa ya sauka daga shugaban APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *