Wednesday, April 1
Shadow

Kalli Bidiyon yanda shugaban jam’iyyar APC a jihar Kano, Abbas ke korafin cewa babu mutane da yawa a wajan taron karbar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC

An ga Shugaban jam’iyyar APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas na bayyana rashin jin dadinsa kan yanda ba’a tara mutane da yawa ba a wajan karbar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa jam’iyyar APC.

Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ne ya je wajan Taron a Kano.

https://twitter.com/i/status/2023410837831221607
Karanta Wannan  Kaso 77 na matan Najeriya na Amfani da man kara hasken fata>>Inji WHO

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *