Saturday, April 4
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya durkusa kasa ya gaishe da tsohon Shugaban kasa, Olusegun Obasanjo

Bidiyon yanda shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya durkusa kasa ya gaishe da tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo ya dauki hankula.

Tinubu ya gaishe da Obasanjo ne a haka a yayin ziyarar da ya kai jihar Ogun.

Wani abinda ya kara daukar hankulan mutane a ziyarar shine yanda aka ga gwamnonin Arewa sun raka shugaba Tinubu din jihar Ogun.

Karanta Wannan  Sanata Kabiru Marafa ya fice daga jam'iyyar APC, kalli Bidiyon jawabinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *