Friday, July 17
Shadow

Sanata Kabiru Marafa ya fice daga jam’iyyar APC, kalli Bidiyon jawabinsa

Tsohon Dakta Janar na yaƙin neman zaɓen Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a jihar Zamfara Sanata Kabiru Marafa ya fice daga jam’iyyar APC.

Tsohon Sanatan ya bayyana cewa watsi da waɗanda suka taimaki shugaba Tinubu na daga dalilin da yasa ya fice daga jam’iyyar. Wane fata zaku yi masa?

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Sai mun yi Hakuri da Fulani makiyaya, dalili kuwa shine su a wajansu sun fi son Saniyarsu fiye da ransu, bama wani ba, Haka Allah ya haliccesu>>Inji Sanata Aishatu Dukku

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *