Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Soja Boy ya fara soyayya da Home Of Luxury

Tauraron mawakin batsa Soja Boy ya fara soyayya da Home of Lixury.

Hakan ya bayyana ne tun da aka ga sun yi waka tare a Bidiyon da ya saki na sabuwar wakarsa.

A baya, Soja Boy a wani TiktokLive da suka yi ya bayyana cewa, duk randa aka ga suna Bidiyo tare to sun fara soyayya kenan.

Karanta Wannan  Yadda ƴan bindiga suka sace ɗalibai a Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *