Wednesday, March 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda sojoji suka je daukar Fansa kan ‘yansanda da suka kama dan uwansu a baya suka cire masa hula a ofishinsu

A kwanakin bayane dai Bidiyo ya watsu sosai inda aka ga wani soja a ofishin ‘yansanda ‘yansandan na masa fada sun cire masa hula sun kamashi.

A wani sabon Bidiyon da ya bayyana, wani soja yayi ikirarin sun je sun dauki fansa akan ‘yansandan da sukawa abokin aikinsu wancan abin.

@auta_ali_soja_17

#CapCut @ABBAS GARBA @@uk Boii @☠️small sf☠️

♬ original sound – yaron hajeeya

Babu tabbacin sahihancin wannan Bidiyon.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Kuma Dai, Ana caccakar Sheikh Lawal Triumph saboda karanto Hadinin da yace Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayi fitsari a tsaye

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *