Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani dan Arewa ya kera na’urar sanyaya daki, AC

Wannan wani dan Arewa ne da ya kera na’urar sanyaya daki wadda aka fi sani da AC.

Yace ana saka mata Kankara ko Ruwa dan a samu sanyi a daki.

Sannan yace tana amfani da Batiri da kuma wutar labtarki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yadda Jama'a Suka Daka Wawa A Wajen Rabon Tallafin Kayan Abinci A Garin Suleja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *