Thursday, September 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ta kaya bayan da wani Mahaukaci Saa ya kucce ya shiga masallaci ana tsaka da sallah

Wannan wani mahaukacin Saa ne da ya kucce ya shiga Msallaci yayin da ake tsaka da sallah.

San dai ya tsaya yana kallon masallata inda bayan an sallame sallar kowa yayi ta kansa.

Karanta Wannan  Tun kamin Muyi aure na gayawa matata ni harkata karkar matace kuma tace min ta amince, dan haka me zaisa yanzu ta dawo tana zhaghina?>>Inji Gfresh

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *