Thursday, September 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda ‘Yan mata ‘yan Kwallon Najeriya suke ta rawa a dakin canja kaya bayan nasarar kaiwa ga watan Quarter finals a gasar cin kofin mata na nahiyar Afrika

‘Yan kwallo ‘yan mata na Najeriya, Super Falcons sun rika tika rawa suna tsalle biyo bayan nasarar kaiwa ga wasan Quarter finals a gasar cin kofin mata na Afrika.

Bidiyon rawar tasu ya karade kafafen sada zumunta inda ake ta tayasu murna.

Karanta Wannan  Yaro mai shekaru 11 ya mùtù bayan ya fado daga bishiyar mangwaro

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *