Monday, April 6
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ta kaya bayan da wannan motar ta makale a karkashin gada, Kubwa, Abuja

Wannan wata motace data maqale a karkashin gada, Kubwa Abuja.

Wani da ya je wucewa ne ya ga motar inda ya bayyana takaicin ganin irin kayan data dauka.

Daga karshe dai motar ta kasa wucewa, sai da baya ta koma ta canja hanya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Anata cece-kuce da fadar Momi Gombe ta Nuna Rufaida da yawa a wannan Bidiyon nata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *