Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ta kaya bayan da wata Budurwa ta gwada Saurayinta akan ya bata Naira Dubu dari(100,000)

Wata Budurwa ta gwada Saurayinta inda ta nemi ya bata Naira dubu 100.

Yace mata bari ya je kasuwa amma ta hanashi inda tace masa anan take take son kudin.

Dalilin haka yasa anan take ya tura mata kudi .

A karshe tace gwadashi take yi taga ko yana sonta da gaske.

Da yawa dai sun ce ba zasu iya cin wannan jarabawar ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An sanyawa gidan Gwamnatin jihar Kwara Sunan Ahmadu Bello

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *