Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a ke soyewa da mijinta

Wannan Tauraruwar fina-finan Hausa, Rashida Mai Sa’a ce a yayin da take soyewa da mijinta.

Rashida ta wallafa Bidiyon ne a shafinta na sada zumunta inda aka ganta kwace a jikin mijin nata.

@backup_rashida_mai_saa

Allah kashiga labarin rayuwarmu Allah shike da rayuwa

♬ original sound – rashida_mai_saa

Lamarin ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Bidiyon shahararren me sayar da mota, Manga Automobiles ya bayyana yana soyayya da wata mata, Saidai yayi karin bayani inda yake an dauki Bidiyon ne da dadewa tun kamin yayi aure lokacin suna soyayya da wadda aka ganshi a Bidiyon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *