Wani tsohon Bidiyon shugaban kasa,Bola Ahmad Tinubu ya bayyana inda yake kokawa da tsadar farashinan fetur.
Farashin man fetur dai ya kai tsadar da bai taba kaiwa ba a lokacin Mulkin Tinubu.