
Wani Bidiyon Ummi Nuhu ya bayyana inda aka ganta daya daga cikin masu shirya fina-finai yana hira da ita inda aka ga ta yi haske.
A baya dai a lokacin da Hadiza Gabon ta yi hira da ita An ga Ummi Nuhu a wani hali na ban tausai inda daga baya rahotanni suka ce an hada mata kudaden tallafi.
Da yawa dai sun yi mamakin ganin wannan Bidiyon inda suke tambayar shin sabon Bidiyon ne?