Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani bawan Allah ya mutu yana tsaka da tuka mota

Wani bawan Allah ya rasu yana tsaka da tuka mota a tsakiyar titi.

Motarsa ta tsaya a tsakiyar titi inda mutane sukai ta masa ham da tsammanin ya ci gaba da tuki ashe basu sani ba ya rasu.

Allah yasa mu cika da imani. Amin.

Karanta Wannan  Ana barazanar kkasheni saboda na yi magana akan Peter Obi>>Inji Me magana da yawun APC, Felix Morka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *