Thursday, August 6
Shadow

Sabon Salo Kalli Bidiyon: Yanda wasu mata a Jos suka fito suke danawa sama sunacewa shuga Tinubu Falle dayane

Wannan wasu matane da suka fito zanga-zanga a Jos jihar Filato inda suke daga tsumma sama suna gayawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu Falle dayane.

Sun koka da rikicin Jos din wanda ya lakume rayuka inda suka zargi Gwamnati da rashin daukar mataki.

Bidiyon nasu ya dauki hankula sosai.

Karanta Wannan  Gwamnatin Jihar Katsina A Karƙashin Jagorancin Malam Dikko Umar Radda Ta Ayyana Gobe Juma’a A Matsayin Ranar Hutu Domin Bikin Murnar Sabuwar Shekarar Musulunci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *