Sunday, October 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani kauye a kasar India suka rika kankare sabuwar kwaltar da gwamnati ta musu suka kaiwa Gida

Wani kauye a kasar Indiya sun dauki hankulan Duniya bayan da suka rika kankare sabuwar kwaltar da gwamnati ta musu suka rika kaiwa gida.

An gansu da cebir da kwanuka suna kwasar Kwaltar zuwa gidajensu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda tayar wata babbar mota ta fashe tana shirin faduwa, wani babbar mota ya lura ya kai masa dauki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *