Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Masoyan Messi a garin Ogene na kudancin Najeriya suka fito titi dan nuna jimamin rasuwar mahaifin Messin

Wannan wasu masoyan Lionel Messi ne a garin Ogene dake kudancin Najeriya da suka fito kan titi suna taya Messi jimamin rashin mahaifinsa.

Tuni dai aka yi jana’izar Mahaifin na Messi kuma shima ya koma ya ci gaba da buga kwallonsa.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Masana Kimiyya sun ce wani mulmulen wuta daga Rana zai fado Duniya gobe kuma zai iya haddasa daukewar wutar lantarki da sabis din waya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *