Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani ke sumbatar Qàfàr babban dan Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi wanda ya gajeshi

Wannan Bidiyon wani matashi ne da aka ga yana sumbatar qafar babban dan Marigayi Sheikh Dahiru Usman Bauchi wanda ya gajeshi.

Da yawa dai sun yi Allah wadai da lamarin.

Karanta Wannan  Ana rade-radin akwai yiyuwar wasu manyan jami'an gwamnatin Tinubu su yi Murabus

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *