Tuesday, December 16
Shadow

Kalli Bidiyon yanda Wani ya hango Tauraruwar fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa me GLK na tafiya a kasa

Wani yayi ikirarin hango Tauraruwar fina-finan Hausa, Samha M. Inuwa tana Tafiya a kasa da dare.

Yace wai GLK dinta babu mai ne.

Samha M. Inuwa na daga cikin jaruman fina-finan Hausa da suka dauki hankula bayan da suka sayi Motar GLK.

Karanta Wannan  Akwai rashin hankali a kashe-kashen jihar Filato - Gwamnonin arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *