Thursday, February 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wani yaje dakin ka’aba yayi Addu’ar cewa 2027 Allah ya karya Bola Ahmad Tinubu

Wannan wani dan Najeriya ne da ya je kasa me tsarki yayi Addu’ar a 2027 Allah ya karya Asiwaju Bola Ahmad Tinubu.

Ya dora Bidiyon a shafinsa na sada zumunta inda ya nemi mutane su yadashi.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  An Tura Shi Gaidan Yari Saboda Ya Yada Labarin Cewa Gwamnan Kebbi Zai Bar APC

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *