Thursday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Wani yake dorawa amarya kudin liki akan Qirjinta da ya jawo aka koreshi daga wajan bikin

Wani mutum ya dauki hankula a kafafen sada zumunta bayan da aka ga yana likawa wata Amarya kudi akan Qirjinta.

Mutumin daga karshe dai an hanashi liken inda da farko yaki amma daga baya dole hadda maau bayar da tsaro a wajan suka hanashi.

Wasu dai na cewa, da alama tsohon Saurayintane

https://twitter.com/i/status/2089344013807558896
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda jikokin Atiku Abubakar suka je yi masa gaisuwar Sallah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *