Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ke rawa a coci

Wannan gwamnan jihar Ebonyi Francis Nwifuru ne ke rawa a coci da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta.

An ganshi yana taka rawar wadda wai ta godiya ga Allah ce a gaban Fasto Mbaka.

Karanta Wannan  Fadar Shugaban kasa ta nuna bacin rai sosai sannan ta nemi Kwankwaso ya baiwa Shugaba Tinubu Hakuri kan ikirarin da yayi cewa Tinubu na nunawa Arewa wariya a mulkinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *