Monday, August 17
Shadow

Kalli Hotunan: Bilkisu Abdullahi ta jawo cece-kuce

Tauraruwar fina-finan Hausa Bilkisu Abdullahi ta jawo cece-kuce bayan da ta saki wadannan hotunan a shafinta na Instagram.

Saboda cece-kucen da yayi yawa akan Hotunan, ta kulle comment dan a daina sukarta.

Karanta Wannan  Dan takarar jam'iyyar Adawa na kasar Kamaru yace shine ya lashe zaben shugaban kasar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *