Monday, August 24
Shadow

Yanzu haka ina wani Kess: Ango ne yayi aure amma ya kasa shiga dakin amaryarsa saboda an tura masa Bidiyon ta wani na mu’amala da ita>>Inji Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah

Malam Abdulrahman Umar Sautussunnah ya bayyana cewa, yanzu haka yana wani case.

Yace Angon a ranar da abokai zasu rakashi dakin Amaryarsa aka tura masa Bidiyon wani na ma’amala da matarsa.

Yace kuma wani karin abin takaici shine Hijabin da ta je dashi dakin saurayin nata daya gani a Bidiyon daya daga cikin wanda ya saka a akwati ne.

Karanta Wannan  A karshe dai Gwamnatin Tarayya ta bayyana ranar da zara gyara wutar lantarkin Arewa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *