Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wata Amarya ta tayar da Bori a ranar aurenta wai shaukin Jesus ya shigeta

Wannan wata Amarya ce data tayar da Bori a ranar aurenta akan cewa wai Shaukin Jesus ne ya shigeta.

An ga dangin Mijinta nata mata tausar Kirji.

Karanta Wannan  Fasto ya caccaki Shugaba Tinubu daboda fara yakin neman zabe shekaru 2 kamin zabe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *