Mawaki Davido ya hadu da wani matsafi wanda ya fitar da katin karta daga kunnen Davido din.
Matsafin ya daga hannunsa ya kai kusa da kunnen Davido kawai sai ga katin Karta a hannunsa.
Abin ya baiwa Davido da tawagarsa mamaki.