Friday, July 17
Shadow

Da Duminsa: Kun dai san ni Sanata ne koh? Toh wallahi tunda Tinubu ya zama shugaban kasa, babu kasafin kudin da aka aiwatar sacw kudin kawai suke>>Inji Sanata Aminu Waziri Tambuwal

Sanata Aminu Waziri Tambuwal tsohon Gwamnan jihar Sokoto ya bayyana cewa, kasafin kudin shekarar 2023, dana 2024 dana 2025 duk ba’a aiwatar dasu ba.

Yace Sace kudin kawai suke.

Ya bayyana hakane a kan wani dandamali inda yake wa jama’a jawabi.

Bidiyon jawabin nasa ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

https://twitter.com/i/status/2043350800794079279
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda DSS ska warce wayar wani dake daukar Shugaba Tinubu Bidiyo a Legas

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *