Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon yanda wata ‘yar kasuwa ta fashe da kuka bayan da ta aikawa kawarta Naira Miliyan 6 ta sayo mata jakunkuna daga kasar China amma ta aiko mata kwali ba komai a ciki

Wannan wata budurwace data aikawa kawarta da Miliyan 6 ta sayo mata da jakunkuna daga kasar China.

https://twitter.com/ChuksEricE/status/1932439373796024600?t=QekclgWoU8diB80kAAua1g&s=19

Saidai ta aiko mata da kwali babu komai a ciki, lamarin yasa ya fashe da kuka tana fadin gaba daya kudinta ne ta aika mata.

Karanta Wannan  Yunwa da Talauci ne ke jawo matsalar tsaro a Najeriya>>Shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *