Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Shin wai dan ance an yi Zyna dani sai me? Kullun sai nayi, shiyasa ma kuka ganni kullun sai sheki nake>>Inji Matar Gfresh Sadiya Haruna

Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta bayyana cewa wasu ‘yan Arewa a matsayin Munafukai.

Ta bayyana hakane yayin da akw ta cece-kuce akan zargin da abokiyar fadanta, Shatu ta yi akanta inda tace a gabanta an taba aikata lalata da Sadiya Harunar.

Sannan kuma Shatu ta zargi Sadiya da cewa ta nemeta su yi Madigo amma takiya.

A martanin Sadiya tace, Menene a ciki dan ance ana aikata zyna da ita?

Tace kullun sai an mata, shiyasa ma ake ganinta tana kara kyau kullun

https://www.tiktok.com/@top__nine__/video/7666577569906429201?_r=1&_t=ZS-98LleB7FS2H

Karanta Wannan  Karanta Jadawalin Jihohin da mata suka fi yawan Haihuwa a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *